Download the Senior Secondary School 2 (SS2) Unified Scheme of Work for Hausa to serve as a guide for educators
Home » SSS2 Scheme of Work » SSS2 Hausa Scheme of Work
Studying Hausa in senior secondary schools focuses on learning the Hausa language, which is widely spoken in Nigeria and West Africa. It’s part of the school program to help students become good at speaking and writing Hausa and to understand Hausa culture and society.
In SS2, students learn more about Hausa grammar, vocabulary, and how sentences are put together. They build on what they learned earlier. The curriculum also teaches students how to talk and write well in Hausa, so they can converse and understand different types of Hausa writing.
Studying Hausa in SS2 under the Lagos State Unified Scheme of Work gives students a chance to learn about the language and the culture. It’s a thorough and interesting educational experience that helps students develop language skills, understand different cultures, and learn more about Nigeria’s many languages and traditions.
Assessment methods for the Hausa language in SSS2 typically include written exams assessing grammar, comprehension, and essay writing. Oral exams test speaking and listening skills, often through conversations or presentations. Continuous assessments may involve projects, quizzes, and class participation to gauge language proficiency and understanding.
Know what’s expected of you as an educator
Download the Lagos State Unified Scheme of Work for Senior Secondary School Two (SSS2) Hausa.
LAGOS STATE MINISTRY OF EDUCATION UNIFIED SCHEMES OF WORK FOR SENIOR SECONDARY SCHOOLS | ||
Hausa Scheme of Work for Senior Secondary Schools 2(SSS2) | ||
CLASS | S.S.S.2 | |
SUBJECT | Hausa | |
TERM | First Term | |
WEEK | TOPICS | Learning Objectives |
1 | JARRABAWA/BITA | Dalibai za su iya amsam dukkan tambayoyin su daidai |
2 | MAGUNGUNA GARGANJIYA | 1. Ma’anar magungunan gargajiya. 2. Masu ba da mogani. 3. koyon masu yadda ake hada wasu ma un una |
3 | TUNANIN AHUNSHE A KAN FATALWA | Dalibai za su iya 1. Dafi yadda bahushe ya fahince fatalwa. 2. Kaow amfani abhushe. 3. Yi anne daidai wanna aiki. |
4 | AZUZUWAN KALMOMI A HARSHEN HAUSA | Ya kasance, dalibai za su iya 1. Yi tantance azuzuwa kalmomi. 2. Yi gane wannan aiki. 3. Siffanta azuzuwan kalmomi. 4. Kaow azuzuwa kalmomi da yawwa. |
5 | GINAR KALMOMI O HARSHEN HAUSA | Za su iya 1. Kaow ma’anar ginar kalmomi. 2. Bayyanar wannan aiki. 3. Saiwa kalma. 4. Dafi wato abin da ake lika wa saiw. 5. Tuna abin da ake yadda ginar kalmomi. |
6 | IREN-IREN FASSARA | Za su iya 1. Yi ambanta iren-iren fassara. 2. Yi bayyanar ma’anar fassara. 3. Takaita fahinta, da ke yi 4. Rukunam fassara. 5. Kawo matakan fassara |
7 | MAKON HUTU/ RABIN AJALI | |
8 | LOKUTA HAUSAWA | Dalibai za su iya 1. Kawo ma’anar lokua/lokaci 2. Yi ambanta ga iren-iren lokaci 3. Duba yadda ake yi lokaci 4. Nuna yadda ake yi lokacin a cikin jumla |
9 | LOKUTA CIGABA SNUDADDEM I&II | Za su iya 1. Fayacce lokuta 2. Yi amfaani das u 3. Tunna da yaddi ake yi aiki lokuta a. cikin harshen Hausa 4. Tantance a cikin jumloli |
10 | FURICIN BAKAKE DA WASULO HAUSA | Dalibia za su iya 1. San furucin bakake da wasula 2. Siffanta bakake ta hanyar gurbin su da yana yi su da zizar su 3. Nema yadda ake yi furucin bakake 4. Duba yadda aiki furucin bakake |
11 | BITA |
CLASS | S.S.S. 2 | |
SUBJECT | Hausa | |
TERM | Second Term | |
WEEK | TOPICS | Learning Objectives |
1 | JARRABAWA/BITA | Dalibai za su iya amsa dukkan tamba o a cikin aiki |
2 | SANA’OIN GARGAJIYA | Dalibai za su iya 1. Kawo ma’anar wannan batu. 2. Bad a bayyanin sana’oi gargajiya Hausawa. 3. Siffanta yaya ne ake yi sana’oin Hausawa. 4. Kawo iren-iren sana’oin garjiya a |
3 | SANA’OIN GARGAJIYA AGABA | Za su iya 1. Tuna da iren-iren sana’oin gargajiya Hausawa. 2. Yi ambanta abubuwa kayan sana’oin gargajiya Hausawa. 3. Yi bayyanar yadda ake yi sana’oin gragajiya Hausawa. 4. Yi gane amfani sana’oin |
4 | AUNA FAHINTA | Dalibai za su iya 1. Kaifafa fahintar zu game labara da waka. 2. Sanin ma’anar kalmomi Hausa. 3. Amsa tambayoyi dagane labara ko waka. |
5 | GABA | Za su iya 1. Fahimci ma’anar gaba. 2. Fayyace tsarin gabab Hasua. 3. Bambance iren-iren tsarin. 4. Yi gane ga amfani gabobi Hausawa |
6 | FURUCI BAKAKE DA WASULA | Dalibai za su iya 1. Tantance furuci bakake da wasula. 2. Yi bayyanar ma’anar tsarin sauti. 3, Tuna da duruci bakake da wasula. 4. Siffanta amfani furuci bakake da wasula. |
7 | MAKON HUTU/ AJALI NA RABIN | |
8 | INSHA’I | Dalibai za su iya 1.Yi gane ma’anar wannarn batu. 2. Rubuta muhawarwa da. 3. Wasika bias tsari. 4. Sigogin su da kaidojin rubutu. |
9 | NAZARIN WAKOKIN | Ya kasance, za su iya 1. Kawo iren-iren wakokin baka. 2. Yi gane muhimman su wakar ga rayiwar Hausawa. 3. Kawo manufofin waka. 4. Tuna da amfani nazarin wakokin baka. |
10 | NAZARIN TATSUNIYA DA LABARI | Za su iya 1.Yi bayyanar ma’anar wanna. 2. Tantance halaye na gari. 3. Bad a labara da tsatsuniya. 4. Nema canin da ku karanta a cikin marai. 5. Yi ne amafani labara. |
11 | KARANTA-FAHINTA | Yakasance, za su iya 1 .Yi gane ma’anar wannan batu. 2. Yi bayyanar ma’anar kalmomi Hausawa. 3. Ansa tambayoyi dagane a cikin wannan aiki. 4. Nema yay ne ake Yi wanna aiki. 5. Amfani karanta. |
12 | BITA | |
13 | JARRABAWA |
CLASS | S.S.S. 2 | |
SUBJECT | Hausa | |
TERM | Third Term | |
WEEK | TOPICS | Learning Objectives |
1 | JARRABAWA DA BITA | Dalibai za su iya rubuta amsoli ga duk tambayoyi a ciki jarrabawa mai zuwa |
2 | LOKUTA HAUSAWA | Ya kasance, dalibai za su iya 1 .Fayyace lokuta Huasawa. 2. Yin amfani das u. 3. Yi amfani si acikin jumloli. 4. Amfani lokuta. |
3 | IREN-IREN FASSARA | Dalibai za su iya: I .Kawo ma’anar fassara. 2. Iren-iren fassara. 3. Yi karbabbiyar fassara (fassara mai ynaci) 4. Amfani fassara. |
4 | NAZARIN LITTATTAFIN WASAN KWAIKWAYO | Dalibai za su iya: I .Nazarin littafi was an kwaikwayo dagane da jigo, da zubi da tsari da sarrafa harshe. 2. Kawo wurare da ake was an kwaikwayo. 3. Gwada yadda ake Yi was an kwaikwayo. 4. Kawo amfani kwaikwa |
5 | CAMFE-CAMFE A KASAR HAUSA | Dalibai za su iya 1.Yi bayyanar kanma’anar camfecamfe. 2. Fayyace iren-iren camfe-camfe Hausawa. 3. Tantance iren-iren camfe-camfe akalla. 4. Yi amfani camfe-camfe |
6 | MAGUNGUNAN GARGAYIYA | Dalibai za su iya: 1.Yi bayyanar ma’anar magungunar gargajiya. 2. Barrabe masu bad a magungunan. 3. Yi bada wasu magungunan, 4. Nuna yaya ne ake Yi magunguna Hausawa. 5. Takaita wannan aiki. |
7 | MARON HUTU/ RABIN ANJALI NA UKU | |
8 | TUNANIN BAHAUSE ISKOKI | Dalibai za su iya: 1. Fadar yadda bahushe ya fahimci iskoki. 2. Kawo muhallin iskoki. 3. San yadda bahuse ya fahinci iskoki. 4. Na nnaga da ake yi. 5. Kawo amfanin ta. |
9 | AL-ADUN HAUSAWA | Za su iya: 1. Gane ga ma’anar al-adun. 2. Iren-iren al-adun Hausawa. 3. Yi ambanta ga al-adun Hausawa -Na mutane, abince. na kasa. |
10 | RABE-RABE JUMLOLIN HAUSAWA | Ya kasance, dalibai za su iya: 1 .Fayyace dukhan rabe-raben jumlo — Suna, aibatau, bigire, hali dss. 2. Ginar jumloli das u. 3. Yi gane amfani rabe-rabe jumla a cikin harshen Hausa. 4. Tuna da amfani rabe-raben umla. |
11 | IREN-IREN JUMLOLI HAUSAWA | Ya kasance, za su iya: 1. Tantance iren-iren jumloli. 2. Yi gane yaya ne ake yadda jumloli suke. 3. Tatnuwa yaya ne ake Yi jumloli a Hausa. 4. Nema yadda ake taa Hausa. |
12 | BITA | |
13 | JARRABAWA |
The recommended Hausa textbooks for SSS2 include;
Know what’s expected of you as an educator
Download the Lagos State Unified Scheme of Work for Senior Secondary School Two (SSS2) Hausa.