Home BECE/Junior WAEC Syllabus For All Subjects BECE/Junior WAEC Syllabus for Hausa

BECE Syllabus for Hausa

Download the Basic Education Certificate Examination (BECE) Syllabus for Hausa to serve as a guide for educators and help candidates prepare better.

Download Now!
BECE Syllabus for Hausa

About BECE Hausa Syllabus

This syllabus is derived from the 9-year Basic Education curriculum. Candidates should know how to read and speak Hausa fluently before sitting for this Exam. The syllabus is divided into two parts. L1( For candidates whose mother tongue is Hausa language or language of their immediate environment) and L2 (For candidates in which Hausa is considered a second language).



Aim & Objectives

L1: The candidates should know how to express themselves in the appropriate Hausa language, they should also be familiar with Hausa oral traditional elements, read and appreciate Hausa literature in Nigeria, and write in Hausa using correct grammar, idiomatic expressions, orthography, and punctuation.

L2: The candidates should know how to express themselves in the common aspect of the Hausa Language, ensure that they can understand and express themselves correctly for people to understand, and they should also be able to listen, read, and interact with Hausa people.

Sections & Marking Guide

L1: BECE Hausa for L1 consists of two papers, Paper 1 and 2, each lasting 1 hour.

Paper 1 comprises 60 multiple-choice questions covering comprehension(10 questions), composition(5 question),grammar (25 question), sound system(10 questions), orthography(5 question), translation(5 question).

Paper 2 Comprises 60 questions covering oral literature (15 questions), written literature(25 questions), and culture/tradition(20 questions).

L2: BECE Hausa for L2 speakers, it is a one-paper question with 60 multiple-choice questions with a duration of 1 hour covering written comprehension(10 questions), dialogue/conversation(10 questions), 25 questions set from (numbers, greetings, alphabet, translation, grammar, and culture). Additionally, 15 questions are on identifying pictorials, covering topics such as time, the human body, animals, crops/vegetables, and domestic utensils. The total number of questions is 60.



Download BECE Recommended Hausa Syllabus

Download BECE Recommended Hausa Syllabus

Use this NECO Basic Education Certifate Examination (BECE) Syllabus as a guide to prep your students/child in JSS3 ahead of the Hausa exam. Don't be left behind. Download the Syllabus today.

BECE Syllabus for Hausa

BASIC EDUCATION CERTIFICATE EXAMINATION (BECE) HAUSA SYLLABUS
HAUSA L1
1. HARSHE
TOPIC
l. Jimla tsarin sassaukar jimla
OBJECTIVES
a. Ma'anar jimla a takaice
b. Bayanin sassan sassaukar jimla
c. Ambato kalmomi cikin kowane sashe
na sassaukar jimla.
TOPIC
II. Tsarin tsattsaurar jimla
OBJECTIVES
a. Ma'anar tsattsaurar jimla a takaice
b. Bayanin fasalin tsattsaurar jimla
c. Ire-iren tsattsaurar jimla;jimlar
umurni da ta tamba
TOPIC
III. Rukunin
OBJECTIVES
a. Ma'anar rukunonin kalmomi
b. Rukunin Kalmomi
i. Suna
ii. Wakilin suna
iii. Aikatau
iv, Sifa
v. Bayanau

c. Misalan rukunonin kalmomi
TOPIC
IV. Ginin kalmomi
OBJECTIVES
a. Ma 'anar ginin kalma
b. Jinsi:
i. Tamata (mace)
ii. Namiji

c. Adadi:
i. Tilo
ii. Jam'i
TOPIC
V. Nau'o'in jimloli
OBJECTIVES
a. Ma'anar jimla
b. Ire-iren jimla:
i. Jimlar Bayani
ii. Jimlar Tambaya
iii. Jimlar Umumi
iv. Jimlar Korewa

c. Bambanci tsakanin nau'o'in Jimloli,
i. Kalma ta jimlarumumi —tafi!, zauna!,
zo!
ii. Kalmar tambaya cikin jimlar tambaya
-Me Ali ya saya?, Wa ya sa ?,
Wa mari Binta?
TOPIC
VI. Furuci
OBJECTIVES
a. Ma'anar Funıcİ
b. Gab0bin furuci
i. Lebba
ii. Hakora
iii. Harshe
iv. Hanka
v. Ganda
vi. Hancfa
vii. Makogwaro
TOPIC
VII. Bayyana yadda ake
samar da sautin furuci
OBJECTIVES
Samar da sautin furuci:
i. Gab0bin masu motsi. Misali
(Harshe, lebe,) d.s.
ü. Gab0bin marasa motsi. Misali
(banka, ganda, dasashi, hanth) d.s.
TOPIC
VIII. Amına fahimta
OBJECTIVES
a. Karanta labari a bayyane
b. Ma'anar auna fahimta
c. Bayanin muhimman kalmomi
d. Karanta labari a zuci
e. Amsa tambayoyin labari
f. Nau-'o'in jawaban auna fahimta
g. Na wayar da kai:
i. Game da HIV
ii. Game da muhalli
iii. Game da shan miyagun kwayoyi
iv. Game da tsaro
v. Game da abubuwa masu tasowa a

h. Na fasaha da kirkire-kirkire
Fasahar komfuta da sadarwa
i. Zaman lafiya a kasa, kare mutunci da
hakkin masu sa
TOPIC
IX. Fassara
OBJECTIVES
a. Ma'anar FaÅŸsam
b. ire-iren Fassara
i. Ta baka (tafinta);
ii. Ta rubutu
iii. Mai 'yanci
iv. MaraÅŸ 'yanci

c. Fassarar Jimloli da gajenm jawabai
TOPIC
X. Insha'i
OBJECTIVES
a, Ma'anar insha'i
b. Ire-iren insha'i
i. Na Siffantawa;
ii. Na Labari;
iii. Na Muhawara;
iv. Na Bayyanawa;
v. Na Tadillira;
vi. Na Karin-magana;
vii. Na Rubutun wasika

c. Bayanin Nau'o'in Insha'i
TOPIC
Xl. Sigar insha'i
OBJECTIVES
a. Sigar Insha'i
b.Tantance sigar insha 'i

i. Gabatarwa
ii. Ganga/Ginshiki/Gundari
iii. Kammalawa.
TOPIC
XII. Rubutun wasika
OBJECTIVES
a. Ire-lren wasika
b. Fasalin rubutun wasika
c. Bayanin wasikar ma'aikata ta neman
aiki
TOPIC
XIII. Ka'idojin
OBJECTIVES
a. Ma'anar ka'idojin rubutu
b. Tantance alamomin rubutu
c. Amfani da alamomin rubutu
d. Wuraren hada kalmomi
i. Kowanne ba Kowan ne ba
ii. Nakan ba Na kan ba
iii. Yana ba Ya na ba

e. Wuraren raba kalmomi
i. Za ta ba Zata ba
ii. b shi ba Za.shi ba
iii. Rigarsarigarta ba Rigar sa/ rigarta ba,
d.s.
2
TOPIC
I. Wasannin kwaikwayo
OBJECTIVES
a. Gajerun wasannin kwaikwayo
i. Ma'anar wasan kwaikwayo
ii. Bayani game da wasan kwaikwayo
iii. Shiryawa da aiwatarwa
iv. Darussan wasan kwaikwa o
TOPIC
II. Rubutattun wakoki
OBJECTIVES
b. Gajerun Rubutattun Wakoki
i. Ma'anar Rubutacciyar waka.
ii. Karatungajerun rubutattun wakoki.
iii. Fito da zubi da tsarin wakoki.
iv. Ma'anar muhimman kalmomi.
v. Darussan wakoki.
TOPIC
III. Labarai
OBJECTIVES
c. Labarai masu tushen Karin magana
(zube)
i. Karatun labarai masu tushen karin
magana.
ii. Bayanin abubuwan da labarai suka
kunsa.
iii. Ma 'anar muhimman kalmomi.
iv. Darussa daga labarai.
TOPIC
IV. Rubutaccen
OBJECTIVES
a. Ma-anar Rubutaccen Adabi a saukake
b. Rukunonin Rubutaccen Adabi:
i. Zube
ii. Waka
iii. Wasan kwaikwayo

c. Bayanin Rukunonin Rubutaccen
adabi
i. Misalan Rukunonin rubutaccen adabi

d.Nazarin zaôaôôun littattafai
dangane da:
i. Jigo
ii. Salo da tsari.
iii. Taurari.
TOPIC
V. Zababbun rubutattun
kwaikwayo
OBJECTIVES
a. Nazarin zababbun Rubutattun wasan
kwaikwayo dangane da:
i. Jigo
ii. Salo
iii. Zubi da tsari
iv. Bapnin wasan kwaikwayo
v. Taurari
TOPIC
VI. Zababbun rubutattun
wakoki
OBJECTIVES
a. Nazarin zababbun Rubutattun Wakoki
dangane da:
i. Jigo
ii. Salo
iii. Zubi da tsari
iv. Ma'anar muhimman kalmomi
v. Bayanin wakar
TOPIC
VII. Zababbun rubutattun
tube
OBJECTIVES
b. Nanrin zafrabbun nłbutattun zube
dangane da:
i. Jigo
ii. Salo
iii. Zubi da tsari
iv. Taurari
v. Bayanin labarin
TOPIC
VIII. Adabin Baka
OBJECTIVES
a. Ma'anar Adabin baka b, Rukunonin
Adabin baka:
i. Wakokin bakn (na aiki, da na bukukuwa,
da na reno, da na dandali, d.s.)
ii. Tatsuniyoyi (ma'ana, muhalli, da
amfani, da darussa da (sari da misalai)
iii, Labarin gargajiya (ma'ana, da muhalli
da amfani da darussa da tsari da misalai)
iv. Zaurancc (ma'ana, amfani da tsari da
misalai)
v. Barkwanci (ma'ana, muhalli da amfani
da misalai)
vi. Wakokin makacfa (rabe-rabc, da jigo
da salo da tsari)
vii. Karin magana (ma 'ana, ire-irc,
muhalli, amfani da misalai)
3. AĽADU
TOPIC
I.(Ginshikin ginin al 'umma)
dabarun tafiyar da rayuwa
OBJECTIVES
a. Rikon Sana'a
b. Dabarun rikon sana'a:
i. Kyautata sana'a
ii. Kawosabon salo
iii. Tsafta
iv. Cika alkawari
v. Gaskiya
vi. Aiki tukuru
vii. Alfahari da sana'a

c. Rike Iyali
d. Dabarun rikon iyali
i. Rikon amana
ii. Tabbatar da Ga
iii. Biyan bukatu muhimmai
iv. Gaskiya
v. Kyautata dangantaka da cusa soyayya a
tsakanin iyali
vi. Makwabtaka ta gari

e. Tattalin Kucfi:
f. Dabarun tattalin kudi:
i, 'Isara yadda akc kashc su
ii. Kaucc wa almubanaranci
iii. Ajiya a banki
iv. Ware kudi domin bukatun gida
v, Kiyaye daukar kudi masu yawa g,
Cudanya Da Zamantakcwa
h. Dabarun Cudanya da Zamantakewa:
i. Sanin hakkin mutane
ii. Tsare mutunci
iii, Akidar rayuwa ta gari
iv. Sama wa kai kwarjini
v. Zumunci
vi. Ilaba-haba
vii. Tausa da •in kai
TOPIC
Il. Ginshikin ginin al'umma
OBJECTIVES
a. Sana'o'in llausawa
b. Ma'anar sana'a
c. Muhirnrnanctn sana'a. Misali; Dogaro
da kai. da Kare mutunci, da Sarnun abin
masarufi, da llana zaman banza, da Samar
da aiki, da Koyar da sana'a, da Elabaka
tattalin arziki, da Kyautata hulda da juna
d. Ire-iren sana'o'i
i. Noma da kiwo
ii. Aski da kitso
iii. Rini
iv. etra da gursimeti
v. Dukanci
vi. Gini
vii. Walda
viii. Kafinta
ix. Kanikanci
x. Zayyana
xi. Zanen kwarya
xii. Dinki
TOPIC
III. Dabi'u da al 'adu
OBJECTIVES
a. Ma'anar Miyagun Kwayoyi
b. Illar shan miyagun kwayoyi
c. Bayanin miyagun kwayoyi:
i. Wiwi
ii. Giya
iii. Sholusho

d. Bayanin Magunguna masu amfani,
amma idan an wucc ka'ida su zama illa.
Misali:
i. Baliyan
ii. Penagan
iii. Aji garau

e. Bayanin illolin shan miyagun kwayoyi
da wacfanda aka wuce ka'ida:
i. Hauka
ii. Lalata rayuwa
iii. Cututtuka
iv. Fita daga cikinjama'a
v. Kdaitaka
vi. Kisa
TOPIC
IV. Sauye sauyen da suka
shafi al adu
OBJECTIVES
a. Ma'anar Sauyin al 'adu
b. Bayanin sauye-sauyen al'adu.
c. Sauye-sauyen al 'adu a game da:
i. Fannin ilmi
ii. Cinikayya da kasuwanci
iii. Sana'o'i da sababbin sana'o'i na zamani
kamar noma da abinci da:
iv. Bukukuwa
v. Tufafi
vi. Zamantakewa
vii. Sarauta
TOPIC
V. Bukukuwan gargajiya
OBJECTIVES
a. Ma'anar bukukuwan gargajiya
b. Bayanin bukukuwan gargajiya
c. Ire-iren Bukukuwan gargajiya kamar
bukin:
i. Aure
ii. Suna
iii. Sallah
iv. Takutaha
v. Sallar gani

d. Muhimmancin bukukuwa.
TOPIC
VI. Kayayyakin al adu
OBJECTIVES
a. Zane Da Kwalliya Da Tufafin Hausawa
b. Zane:
i. Na kwarya
ii. Na tukunya
iii. Na gida (Dagi. makuba)
iv. Na tufafi (kwado-da- linzami, sirfani,
kufta, alkyabba, abaya)
c. Bayanin Zane:
i. Na kwarya
ii. Na tukunya
iii. Na gida
iv. Na tufa

d. Ire-iren tufafin Hausawa
e. Rukunan mutane dangane da amfani da
tufafi.
TOPIC
VII. Dabi'u da al'adu
OBJECTIVES
a. Ibada
b. Ma'anar ibada
c. Ire-iren ayyukan ibada:
i. Sallah
ii. Azumi
iii. Zakka
iv. Haji/ziyara
v. Sada zumunci
vi. Sadaka
vii. Kyauta
viii.Tarbiyya
ix. Mu'amala
d. Muhimmancin ibada. Misali;
Karfafa imani da Kyautata mu'amala da
Samun tarbiyya :
Aikata ayyuka nagari da Kauce wa miyagun
ayyuka da Gina al 'umma ta ari
TOPIC
VIII.Ginshikin ginin al 'umma
OBJECTIVES
a. Shugabanci
b. Ma'anar Shugabanci
c. Ire-lren shugabanci:
i. Shugabancin gida
ii. Shugabancin gari
iii. Shugabancin kasa
iv. Shugabancin addini
v. Shugabancin sana' a
vi. Shugabancin gwamnati (matakai)
vii. Shugabancin karamar hukuma, jiha
da kasa.

d. Muhimmancin shugabanci. Misali;
Jagoranci da Gudanar da mulki da Tabbatar
da bin doka da Tabbatar da adalci da
Tabbatar da zaman lafiya da Ci-gaban
al'umma da Girmama juna da Tsaro
(tsaron Iafiya da kasa da kuma dukiya)
e. Hawa uku na mulki:
i. Bangaren zartarwa
ii. Bangaren dokoki (majalisa)
iii. Ban n shari'a
TOPIC
IX. Hanyoyin samar da arziki
OBJECTIVES
a. Neanar hanyoyin samar da arziki
b. Hanyoyin samar da arziki:
i. Kiwon zamani
— Dabbobi (tumaki, awaki, shanu da zomo),
tsuntsaye (kaji, jimina, agwagwa da dinya),kifi
ii. Noman Iambu da 'ya'yan itace
iii. Sarrafa kayan abinci
iv. Sana'o'in hannu kamar, gyaran wayar
hannu ko kananan kerekere ko ayyukan
sadarwa na komfuta.

c. Cinikayyar zamani:
i. Safararkaya a gida da ketare
ii. Sayen hannunjari
iii. Hacfin gwiwa
iv. Kafa kamfani

d. Bayanin jerin hanyoyin samar da
TOPIC
X. Oabi'u da al 'adu
OBJECTIVES
a. Tsaro
b. Ma 'anar tsaro
c. Nau'o'in tsaro kamarna
i. kai
ii. gida
iii. harkar mu'amala
iv. gari
v. kasa

d. Bayanin Nau'o'in tsaro
e. Hukumomin tsaro
i. Yan sanda
ii. Sojojin — (kasa, ruwa, sama)
iii. Kwastan
iv. Jami'an shiga-da-fice
v. Jamł'an asłri
vi. Jami'an kurkuku

f. Shawarwari game da tsaro
i. Sa fitulu
ii. Sa kofofi da tagogi masu inganc
iii. Ajiye kucfi a banki
iv. Abokai na gari
v. Tsantseni wajen kar6ar rance a banki
vi. Sirrin bayanan kai rahoton
vii. miyagun ayyuka ga 'yan sanda
viii. Guje wa wani kunshi a hanya
ix. Sa ido baki
TOPIC
XI. Kare — Saye
OBJECTIVES
a. Ma'anar kare-saye
b. Hakkokin mai saye,'kare-saye
c. Nauyin da suke kan mai saya
i. Hakkin samun biyan bukata
ii. Hakkin rashin illa ga lafiya
iii. Hakkin samun bayani
iv. Hakkin zabi
v. Hakkin kai kuka
vi. Hakkin samun ilmin kare-saye
vi. Hakkin kai kara
TOPIC
XIl. Keta Haddi
OBJECTIVES
a. Nta'anar Reta Haddi
(cuta da ein tarafin mutane)
b. Misalan Keta lladdi:
i. Satar mutane
ii. Safarar mutane
iii. Gallaza wa ko atabtar da yara
iv. Gallan mata

c. Bayantn misalan keta haddin
Mutane
HAUSA L2
S/N. THEME
TOPIC
TOPIC
OBJECTIVES
OBJECTIVES
1. HARSHE
TOPIC
I.Makaranta da gida da asibiti
OBJECTIVES
a. Kalmomł da suka danganci makaranta da
gida da xsibiti.
b. Saukakan jimloli game da makaranta da
gida da xsibitl
TOPIC
II. Nema alfarma da tuyar da
OBJECTIVES
a. Bayani danganc da mutane da wurare kamar;
bisa da Karfxshi da baya- Da kuma kalmomin
mukam kamar, Gwamna da Sarki da Hakimi,
da Mai unguu a
b. Kalmomłn neman taimako ko alfarma kamar
Don Allah; Don Manzon Allah; daure; yi hafuri
d.s_
TOPIC
III. Umami
OBJECTIVES
a Kalmomin umumi karnar; tafi da zo da zauna
da ds.
TOPIC
IV. Gajerun
OBJECTIVES
a. Gajerun labarai da suka kunshi kalmomi na
b. Karanta da rubuta gajerun labarai.
TOPIC
V. Saukakkan kalmorin awo
OBJECTIVES
Kalmomin da suke nuna adadin abu ko wasu
kama buhu tara; mutane biyar; wake kwano
biyu; ruwa tulu-tulu ds
TOPIC
VII. Tafiye-Tafiye
OBJECTIVES
a. Kalmomłn da suka danganci tafiye-tafiye
kamar hanya da mota da fasinja da direba d.s.
b. Tantance tafiye-tafiye ta jirgin kasa ko ta
jirgin ruwa ko ta mota.
c. Abubuwan da suka danganci jirgin ruwa da
na sama da mota.a.
TOPIC
VIII. Launi
OBJECTIVES
Sunaytn launuka: kamar kore da ja da fari da
baki d.s.
TOPIC
IX. Sifofi da
OBJECTIVES
Kalrnomi masu nuna siffa; wani ko wani abu
kamar. baki da fari da rawaya da kewayaye da
mai kusurwa ds.
TOPIC
X. Ruhltun wasika da insha'i
OBJECTIVES
a. Rubutun wasifa zuwa ga abokai da iyaye.
b. Rubutun insha'i a kan wasu sanannun
2. ADABI
TOPIC
I. Saukakan wakoki da
wasanm
OBJECTIVES
a. Wakokin yara da wasanni
b. Wakokin baka
TOPIC
Il. Saukakan zaurance da
karin ma
OBJECTIVES
a. Ma'anar zaurance da Karin Magana
b. Misalan zaurance da Karin Magana
3. AVADU
TOPIC
I. Gaisuwa
OBJECTIVES
a. Gaisuwar Hausa
b. Ire-iren gaisuwa; kamar ta safe da rana da ta
yamma da ta mutuwa da ta rashin lafiya. d-s.
c. Yadda ake amsa gaisuwa
TOPIC
Il. Sunayen abubuwa
OBJECTIVES
Sunayen abubuwa da suka danganci muhalli
da mutane da sassanjikin 'fin 'Adam da dabbobi.
TOPIC
III. Halin dajlki yake ciki
OBJECTIVES
Kalmomin da suka danganci halin da jiki yake
ciki kamar yunwa da kishirwa, rashm lafiya da
gajiya da kuma halin da mutum yake ciki kamar
jin dadi ko bakin ciki ko tsoro ko basin rai.
TOPIC
IV. Alkaluma da kidaya
OBJECTIVES
a. Alkaluman kidaya daga cfaya zuqa dan. Da
kuma kidaya daga daya zuwa tare. Daruruwa
tare da dori zuwa dubu.
b. Tarawa da
(febewa daga (Eya zuwa goma (1 - 10).
c. Kidayar jerantawa; kamar na Sa. na biyu.
d. Kidayar kasaru•, kamar 1/2: da 1/3 d.s.
TOPIC
V. Abinci da far cin abinci-
OBJECTIVES
a. Ire-iren abincin Hausawa
b. Ya 'yan itatuwa
c. Dabi 'un cin abrnci da sha kamar; ci da sha.
da tauna da hacty•a da lasa d.s.
d. Dabi 'un girke-girke kamar suya ko gasawa
ko dafawa ds.
e. Da'ar cin abinci kamar yadda ake zaman cin
abinci da gayyato wani.
f. Kayan girka ablnci kamar tukunya da kasko da
tanda des.
g. Kayan cin abinci; ludayi da koko da kwano da
akushi d.s.
h. Sana 'o'i da suka danganci samar da abinci
kamar. noma da farauta da su des.
TOPIC
VI. Sutura da da'ar sa
OBJECTIVES
a. Ire-ircn sutura: kamar na man da na mata.
b. Yadda ake sanya su.
TOPIC
VII. Lokuta
OBJECTIVES
a. Lokutan shekara da yanayi
b. Lokutan agogo
c. Ranakun mako da watanni
d. Lokutan yanayi kamar, bazara zafi da damina
d.s.
e. Kalmomin da ke nuna lokacin aiki
(wanda ya shude; da mai ci da mai zuwa).
f. Nuna Iokuta na gargajiya kamar carar zakara
da rana d.s.
TOPIC
VIII. Sayt da sayama
OBJECTIVES
a. Yadda ake ciniki
b. Sunayen kayan masarufi
c. Wuraren saye da sayarwa (kasuwa da shaguna
da kantuna)
TOPIC
IX. Al'adun Aure
OBJECTIVES
a. Matakai na aure
b. Yin aure
c. Ire-iren aure
d. Al'adun aure
TOPIC
X. Al'adun Halhuwa
OBJECTIVES
a. Shirye-shirye da ake Yi kafin haihuwa
b. Yadda ake kula da mai jego
TOPIC
XI. Bukukuwa da al'adun
gargajiya
OBJECTIVES
a. Takaitaccen bayani a kan wasu bukukuwa da
al'adun gargajiya guda uku
b. Kalmomin da suka dan ance su.

BECE Grading Stage

The grades that were used are A, B, C, P, and F. They will be listed below in order of merit.

  • A-Distinction(Highest Pass Grade)
  • B-Very Good
  • C-Credit
  • P-Pass
  • F-Fail
SNSCOREGRADE

1

70-100

Distinction

2

60-69

Very Good

3

50-59

Credit

4

40-49

Pass

5

0-39

Fail

Recommended Hausa Textbooks for BECE

  1. Recommended Textbooks for BECE Hausa
  2. Prose
  3. Funtua MSG, Gogan Naka, NNPC.
  4. Bello A.M, Gandoki, NNPC.
  5. Drama
  6. Bambale. M.B.Kukan Kurciya, NNPC
  7. Dembo U. Wasannin Yara, NNPC.
  8. Poetry
  9. Gwararn. H. et.al, Alkalami A Hannun, NNPC.
  10. Selected Poems
  11. Wakar Ta Aziyar Tafawa Balewa de Sardauna
  12. Wakar Bude Kos a Tsohuwar Laburare
  13. Wakar Kidaya (San-san) 1972
  14. Wakar Mu Ci Da Kasarmu
  15. Wakar Shirin Tuki Hannun Dama
  16. Wakar Gidan Abdu Bako zu(Zoo)
  17. Supplementary Books Hausa L1
  18. Zarruk. M.R. et al, Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa 1-3
  19. Galadanci M.K.M. et-al, Hausa Don Kananan Makarantun Sakandare 1-3, Longman Nigeria.
  20. Selected Books for Hausa L2
  21. Junai et-al, Koyon Hausa 1, 2 & 3, UPL,
Download BECE Recommended Hausa Syllabus

Download BECE Recommended Hausa Syllabus

Use this NECO Basic Education Certifate Examination (BECE) Syllabus as a guide to prep your students/child in JSS3 ahead of the Hausa exam. Don't be left behind. Download the Syllabus today.

Frequently Asked Questions About BECE Hausa

1Who is this syllabus for?

This syllabus is designed for candidates who speak Hausa as their first language and are familiar with the language spoken in their environment(L1)and also for candidates who consider Hausa as their second language. It's a fusion that consists of the syllabus for L1 speakers and L2 speakers.

2Can L1 and L2 exams of the same subject be taken in the same region?

No, they can’t be taken together. The L1 will be taken in the region where the Nigerian language is the mother tongue. And it's expected that the candidates will sit for the L1 exam. While the L2 exam will be taken in the region where the Nigerian Language is considered the second language.

3Are the questions in L1 Exam and L2 Exam the same?

These questions for the levels of language are not the same. L1 candidates should expect more complex questions in their compared to the L2 speakers.

4Can I take the Hausa L2 Exam if I'm a native of Hausa but don’t reside in the North?

You can take the Hausa l2 exam if you are a native of Hausa but don't reside in the North. You just have to register for the subject while registering for your BECE exam.

5Can I take the Hausa language exam?

The Hausa language exam cannot be retaken. BECE only considers resit for some core subjects like English and Mathematics.

6How many questions should I expect in the L1 Hausa exam?

There are 120 multiple choice questions in the BECE Hausa L1 exam. You should expect two papers Paper 1 and 2. Each paper consists of 60 questions.

7How many questions should I expect in the L2 Hausa exam?

The L2 BECE Hausa exam consists of only 60 questions and 1 hour is the allocated time for it.

error: Content is protected !!
Download Syllabus