Primary 3 Hausa Scheme of Work

Download the Unified Basic 3 Scheme of Work for Hausa to serve as a guide for educators and primary school teachers

Home » Primary 3 Scheme of Work » Primary 3 Hausa Scheme of Work
primary-3-scheme-of-work

About Hausa Scheme of Work for Primary 3

The primary 3 Hausa Language aims to teach the pupils the basic knowledge of reciting, reading, and identifying the meaning of those numbers taught in the Hausa language.

The scheme covers topics such as; counting, naming, verbs, reading extension, household items, alphabet pronunciation, word parts, word construction, Hausa foods, games, pronouns, names of objects, food hygiene etc.

The pupils would be taught to count from 1 to 100 in their indigenous language, with the way the scheme is designed, the pupils should be equipped with the basic knowledge of Hausa culture by the end of this academic session. 

Download Primary 3 Hausa Scheme of Work

Know what’s expected of you as an educator

Download the Lagos State Unified Scheme of Work for Primary 3 Hausa

Primary 3 First Term Scheme of Work for Hausa

LAGOS STATE GOVERNMENT MINISTRY OF EDUCATION UNIFIED SCHEMES
OF WORK FOR PRIMARY SCHOOLS
Hausa Scheme of Work for Primary/Basic 3
 CLASSPrimary/Basic 3
 SUBJECTHausa
 TERMFirst Term
WEEKTOPICSLearning Objectives
1Bita/JarrabawaA kasance, dalibai su iya
i. Rubuta dukkan tambayoyin
2TadiYa kasance, yara 7.a su iya
i; Yi bayyanar ma’anar yadi;
ii, Yi lafazin ga duk kalmomi.
iii. Shawarar/Yi Magana cikin dogayen jumloli.
3Tadi CigabaA kasance, yara za su iya:
i.Yi bayyana suna mutane
ii. Kawo sunaycn umrare.
iii, Rubutan su daidai.
4Wasan yara “Ina za muje”Ya kasance, yara za su iya
i;Yi fadin ma’anar wakar;
ii Yi lafazin ga kalmomi a cikin wakar.
iii. rera wakar su daidai.
iv. Kawo amfani wakar.
5Karin kidaYa kasance, yara za su iya
i.Fadi alkaluman kidaya.
ii. Tantane alkaluman kidaya.
iii. Tantance alkaluman da 20-50.
6Karin kidaya cigabaA kasance, yara za su iya,
i.Rubuta alkaluman kidaya daga 51-100.
ii. Taimakawa masu koyo untance alkaluman kidaya
– 50-100.
iii. Gane ainihj wanna aiki daidai.
7MAKON HUTU
8Rabe-Rabe Jurnla,kamr
i.Suna
ii. Aikaawa,
waklin-suna.
DSS
Ya kasance, yara za su iya,
i;Yi fadi ma’anar wannan battli
ii. Kawo iren-iren rabe-rabe jumla -Aikata, suna, Bigire,
Hali, siffa da wakilin-suna.
iii. Rubuta misalau du daidai.
iv. Rabe-rabe abubuwa masu rai da marasa rai.
9Sunaye: Mutane
Wurare
Dabbobi
A karshc, yara za su iya,
i;Yi bayya na ma’anar wanna batu.
ii, Kawo sunayen da maisalansu.
iii, Yi rubuta sunayn abubuwa masu rai da kuma
marasa rai.
Kamar:
a.Mutum, tsuntsaye.
b. Hula,fitila, Riga, DSS
10Halmomin Aiki
(Aikatau)
Ci, zo, Tafi,
Zanne
Ya kasance, yara za su iya.
i;Fadi ma’anar wanna batu;
ii,Kawo misalan kalmomi aiki kamar: kuka, ci, Banci, zo,
Dafa, zaune, Tashi, DSS
11Karin KaratuA karshe, yara za su iya
i;Fadi ma’anar wannan batu.
ii; Kawo ma’anar sabon kalmomii a cildn aiki karatu.
iii. Kara karatun marsakaitan Labari.
12Bita
13-14Jarrabawa

 

Primary 3 Second Term Scheme of Work for Hausa

   
 CLASSPrimary/Basic 3
 SUBJECTHausa
 TERMSecond Term
WEEKTOPICSLearning Objectives
1BITA/JARRABAWAYa kasance, yara 7,11 su iya
i. Karanta tanıbayoyi.
ii. Anşa dükkan tambayoyi dake a kasa.
2Karin
Rubutu
Ya kasancc, yara za su iya
i;Fadi ma’anar wanna banı.
ii. Rubuta matsakaitan labara ke jawabi,
iii. Karanta labara daidai.
3Karikatan cikin gidaYa kasance, dalibai za su iya
i;Fadi ma’anar wanııan batu.
ii. Kawo jerin karildrtan a cikin gida.
Kamar: Na tsakari: Randa, Guga, Bokiti. Dss
Na Daki: Fihla, Labule, Gado.dss
iii. Tanünce karildtan ün ‘da.
4Tayar da HarrufaA karshe, yara za su iya
i;Yi fadi mayanar wannan bam
ii.Kawo jerin karildrtan a cilân gida. Kamar: Na Bakar:
Randa, guga, Bokiti.dss.
Na Dald: Fitala, labule, Gado.dss
iii.Tantance karikirtan cikin ‘da.
5Karin rubutu gabobin KalmaA karshe, yara za su iya
i;Yi fadi ma’anar wannan batu.
ii. Rubuta gabobin kalma.
iii. Tantance gabobin kalma
6Karin
Rubutu Kalma (Ginar kalmomij
A karshe, yara za su iya,
i;Yi bayyanar ma’anar wanna battı.
ii.Ginar kalmomin da wasuna da bakake
A – Abinci.
B – Biyu
C -Cokali, Dss
iii. Tantance gırıar kalrnorni da dakake da wasula.
7MAKON HUTU
8Sunayen abincin HausawaA kashen, yara za su iya
i;Yi bayyanar ga ma’anar wannan battl,
ii. Kawo iron-iren abinci llausawa,
iii. Yi lafazin ga kalm0ni abinci
llausawa: kamar shinkafa, wake, Inadara. Dss.
9WassanninYa kasance, yara za su iya
i;Yi bayyanar ma’anar wannan batu.
ii; Fadi sunayen’yan wasan,
iii. Ba da bayani game da wasa kwaikwayo.
iv. Fito da darussann wa-en kwaikwa o.
10Kwaikwayo GOMAWakilin –Ya kasance, yara za su iya
i;Yi bayynar ma’anar wanna batu.
ii. Kawo ire-iren misalau waklinkamar.
Ni, Shi, mu, su, ka, ki, ya, Ta. DSS
11Sunayen abubuwaYa kasance, yara za su iya
i;Yi fadi ma’anar wannan batu.
ii.Yi kawo sunaye abubuwa kamar a kan – mutane,
dabbobi tsuntsaye da abubuwan.
iii. Yi rariabe sunaye.
12BITA
13-14JARRABAWA

Primary 3 Third Term Scheme of Work for Hausa

   
 CLASSPrimary/Basic 3
 SUBJECTHausa
 TERMThird Term
WEEKTOPICSLearning Objectives
1Bita/JarrabawaYa kasance, yarn n su iya
i.Karanta da rubuta dukkan ta
2WakokiA karshe, yara za su iya
i;Yi fadin ma’anar wakokin daidai.
ii.Kawo saukakan wakokin.
iii. Maimata wakoki da suka saurara.
iv. Tantancewakoki ara.
3Kyavnwan Dabi’uA karshe, yara za su iya
i.Yi bayyanar ma’anar batu;
ii; Fito da nau’o’in kyawawan.
iii; Tanänce nau’o’in wawan dabi’u;
4Tsafar AbinciYa kasance,yara za su iya
i;Yi fadi ma’anar tsafar abinci ‘Hausawa.
it. Yadda ake abinci a kasar Hausa.
iii. Nuna muhimmanci Safar abinci.
5Karin KidayaYa kasance,yara za su iya
i;Yi bayyanar ma’anar vannan batu.
iL Tantance alkalumann kidaya„
iii. Rubuta dukkan ayyukan ki wa
6Karin KarabiAkarshe,yarazasuiya
i. Yi fadi ma’anar wanna batu.
ii. Kara karatun matsakaitan laban.
iii. Rubuta labara daidai.
7HUTU
8Karin Karin
Magana da Maganganun Azanci
Ya kasance, yara za su iya
i;Yi bayyana malanar Karin Magana da azanci.
ii. Kawo jerin Karin Muana da manganganun amnci.
iii. Kawo misalau mafani da Karin magana da
maganganun azanci.
9Iyali HausawaYa kasance, yara za su iya
i;Yi fadi ma’anar wannan batu.
ii. Kawo sunayen Hausa a cikin iyalin su:
Uba, Uwa, kaka, kawu, DSS.
iii. Rubutan su daidai.
10Sunayen MakoAkarshe, yara za su iya
i;Yi bayyanar ma’anar batu;
ii. Kawo sunayen ranankun mako: Lahadi, Litini,
Laraba, Alhamis da juma’a;
iii.Yi lafazin kan su daidai.
11Watannina shekaraAkarshe, dalibai/yara sza suiya
i;Fadi ma’anar wannan batu.
ii. Kawo sunayen watannin a cikin shekara.
iii. Yi gane yi tance watannin shekara.
12Biya
13-14Jarrabawa

Recommended Hausa Textbooks for Primary 3

1. B.A Sabe et al, Littafin Hausa Don Makarantun Firamare 3, Evans 2011

2. Adamu A. Kiyawa et al, Hasken Karatun Littafin Makarantum Firamare NA 2, Learn Africa, 2014.

Download Primary 3 Hausa Scheme of Work

Know what’s expected of you as an educator

Download the Lagos State Unified Scheme of Work for Primary 3 Hausa

Professional Certification

CIBN Syllabus

CITN Syllabus

APCON Syllabus

Company

Career

Media Kit

SyllabusNG

© 2024 Created with Page 5 Digital
Download Syllabus