Download the Junior Secondary School 2 (JSS2) Scheme of Work for Hausa by National Association of Proprietors of Private School(NAPPS), to serve as a guide for educators
Download Now!
In Junior Secondary School 2 (JSS2) in Nigeria, students learn about the language and culture of the Hausa people. Hausa is one of the three major ethnic groups in Nigeria. It is a big part of Nigeria's Northern culture, spoken by millions of people.Â
In class, they study how to speak, read, and write Hausa, as well as learn about Hausa traditions and stories. By studying Hausa, students not only learn a language but also learn about the history and customs of the Hausa people, which helps them appreciate Nigeria's diverse cultures and strengthens their sense of identity.
In junior secondary schools, how students are assessed in Hausa can differ from school to school. However, typically, they are evaluated through tests or oral quizzes (Continuous Assessment Tests) and end-of-term exams.
Grading usually follows a scale from A to F, with A representing excellent performance, typically scoring around 70% or 80%, and F indicating failure, usually below 40%.

Know what's expected of you as an educator. Download the National Associations of Proprietors of Private Schools(NAPPS) for JSS2 Hausa.
| Week | Topic | Breakdown |
|---|---|---|
| 1 | HARSHE | Ma’nar furuci da sunayen garaben furuci (Laɓɓa, HanƘa, Hanɗa, Ganɗa, Makwallato ds) |
| 2 | HARSHE: | Yanayin furuci. Misali- Laɓɓa: /b/, /b/, /m/ HanƘa: /d/, /e/, /t/, /n/, ds |
| 3 | AL’ADA | Tantance sunayen amfani gona. Misali- dawa, gero, masara, doya, ds. |
| 4 | HARSHE | Koyar da lissafi a saukake. Misali – Tarawa (+), debewa (-), sau (x), rabawa (/) |
| 5 | HARSHE | Ma’anr ginin kalma da ire-iresa (Jinsin namiji da na mace) |
| 6 | HARSHE | Tilo da jami. Misali – yaro –yara, makaranta – makarantu, kujera- kujeru ds. |
| 7 | ADABI | Hanyoyin tafiye-tafiye na da dana zamani. Misali- doki, jaki, rakumi, keke, babur, mota, jirgi ds. |
| 8 | ADABI | Ƙoyar da waƘoƘin yara na dandali. Misali yar fade, shalle ds. |
| 9 | ADABI | Ci gaba aikin mako na takwas. |
| 10 | ADABI | Ƙalmomin saye da sayarwa a kasuwa. Misali farashi, yayi, bashi, araha, tsada, ds |
| 11 | AL’ADA | Ma’anar biki da rabe-rebensa. Misali – sallah, aure, suna |
| 12 | AL’ADA | Bikin naɗin sarauta, kirisimeti, bikin shakara-shekara. Misali- kalankuwa, dambe, kokawa, ds. |
| 13 | Bita/maimaita akin baya | |
| 14 | Jarabawa |
| Week | Topic | Breakdown |
|---|---|---|
| 1 | HARSHE: | ƘirƘirar Ƙananna jimloli. Misali – zani kasuwa, ya sunauka? |
| 2 | HARSHE: | Koyar da sifa da bayanau |
| 3 | AL’ADA | Koyar da sunayen mutane na al’ada. Misali – Tanko, Talle, Azumi, Audi, MAto, Marka ds |
| 4 | AL’ADA | Koyar da sunayen mutane na ranaku. Misali- Liti, Asabe, Talatu, Larai, Jummai, Dan asabe ds |
| 5 | ADABI | Koyar Da Sunayen Shiyoyi. Misali- Kudu, Arewa, Gabas, Yamma, Sma da Ƙasa |
| 6 | HARSHE | Ma’anar jimla da nau’o’inta. Misali- jimlar bayani, tambaya, umarni ds. |
| 7 | ADABI | Takaitaccen tarihin bayajidda. |
| 8 | ADABI | Abinci da lokutan cinsu a Huasa. Misali – koko da kosai (safe), fura (rana) tuwo, (dare) ds. |
| 9 | ADABI | Ma’anar shugabanci da ire-irensu. Misali shugabaancin gida, unguwa, gari, kasa, addini, sana’a ds |
| 10 | ADABI | Muhimmancin shugabanci. |
| 11 | Bita/maimaita aikin baya | |
| 12 | Jarabawa |
| Week | Topic | Breakdown |
|---|---|---|
| 1 | AL’ADA: | Ma’anar ibada da ire-iren ayyukan ibada. Misali – sallah, azumi, zakka, hajj, sada zumunci, sadaka ds. |
| 2 | AL’ADA: | Muhimmancin ibada. |
| 3 | AL’ADA: | Koyar Da Kayan Ƙiɗan Hausawa Ta Hanyar Amfani Da Hotuna. Misali – Ƙalangu, Gange, Ƙanzagi, Algaita, Gurmi, Goge ds. |
| 4 | AL’ADA: | Ma’anar tarbiyya da ire-irenta. Misali – tarbiya ta zamantakewa, tsare amana, taimakon juna, bin dokoki, cinikayya ds. |
| 5 | AL’ADA: | Muhimmancin tarbiya. |
| 6 | AL’ADA: | Yanayin al’adun bikin aure. Misali auren buduruwa da na bazawara ds. |
| 7 | ADABI | Bayyana halin da zuciya da jiki suke. (Labarin zuciya a tambayi fuska) |
| 8 | AL’ADA: | Tsafta da ado. Misali- tsaftar jiki , aji, muhalli, abinci ds. |
| 9 | AL’ADA: | Yanayin tufafin maza. Misali riga, hulla, yar-shara, ds. |
| 10 | AL’ADA: | Yanayin tufafin mata. Misali – zane, kallabi, ds |
| 11 | ADABI | Labari daga hotuna |
| 12 | Bita/maimaita akin baya | |
| 13 | Jarabawa |
5 recommended textbooks. The line under each title shows which list recommends it.
| Name | Author | Publisher |
|---|---|---|
| Tsarin Hausa Book 2School booklist – International School, University of Ibadan (UI-owned) | Not shown | University Press PLC |
| Koyon Hausa Book 2School booklist – International School, University of Ibadan (UI-owned) | Not shown | Not shown |
| Tsarin Hausa Books 1, 2 and 3School booklist – International School, University of Ibadan (UI-owned) | UP Plc | |
| Koyon Hausa Books 1, 2 and 3School booklist – International School, University of Ibadan (UI-owned) | ||
| Darussan Tsarin Hausa Books 1, 2 and 3School booklist – International School, University of Ibadan (UI-owned) |

Know what's expected of you as an educator. Download the National Associations of Proprietors of Private Schools(NAPPS) for JSS2 Hausa.














