Download the Unified Basic 1 Scheme of Work for Hausa, to serve as a guide for educators and primary school teachers
Home » Primary 1 Scheme of Work » Primary 1 Hausa Scheme of Work
The Basic Science for Primary 1 serves as a tool used to introduce the pupils to science. The topics are split into broad themes: Living and Non-living things and each of these themes covers different topics such as Energy, Water, Soil, colour, machines, transportation etc will be treated. These selected topics aim to make them familiarize themselves with Living and non-living things.
Instructors should communicate these new terms properly to the student, to ensure proper assimilation. Examples should also be given and they should be asked to relate it to real-life experience.
Know what’s expected of you as an educator
Download the Lagos State Unified Scheme of Work for Primary 1 Hausa
LAGOS STATE GOVERNMENT MINISTRY OF EDUCATION UNIFIED SCHEMES OF WORK FOR PRIMARY SCHOOLS. | ||
Hausa Scheme of Work for Primary/Basic 1 | ||
CLASS | Primary/Basic 1 | |
SUBJECT | Hausa | |
TERM | First Term | |
WEEK | TOPIC | Learning Objectives |
1 | Bita/Jarrabawa | A karshe yara za su iya: i. Karanta da kuma ganewa tambayoyin jarrabawa; ii. Rubuta dukkan tambayoyi a kasa daidai. |
2 | Karanta Haruffan | A karshe, yara za su iya: i.Yi facfi ma’anarwannan batu; ii. Karanta harufa: Bakakc da wasula; Hausawa iii. Karanta su daidai’ |
3 | Harufan Cigaba Sunayen Abubuwan | Ya karshe,yara za su iya: i. Yi batun wannan aiki ii. Karanta babban harrufan iii. Karanta karamin harufan da kuma nuna bakake da wasula Akarshe, yara za su iya: -Y fadi ma’anar wannan batu -Kawo sunayen daidai ‘Yi rarrabesuna : mutane dabbobi, abubuwa, tsuntsaye |
4 | Wakokin yara | Akarshe,yara za su iya: i. Yi bayyanar ma’anar wannan batu ii, Yi rera wakar yara iii. Karanta da zaki, ammaya da wuya iv. Yi rera daidai |
5 | Tatsuniya | Ya karshe, yara za su iya: i. Fadi ma’anar wannan batu ii. Yi bayyanar tatsuniya iii. Fito da sako da darasin da cikin tatsuniya |
6 | Gaisuwa/ Gaishe-Gaishe | Ya karshe, yara za su iya: i. Yi bayyanar wannan batun; ii. Kawo iren-iren gaisuwa; iii. Yi nuna yadda ake Yi gaisuwar |
7 | MAKON HUTU | |
8 | Gaisua Cigaba | Ya karshe, yara za su iya: i. Yi bayyanar ma’anar wannan batu; ii. Nuna Yadda ake yi gaisuwa. iii. Yi fad’i gaisuwa-Na safe, na rana da kuma na amma |
9 | Tsafta | Ya karshe, yara za su iya: i. Yi fad’i ma’anar wannnan batu ii. Kawo dangogi da d’abi ‘o’in tsafta iii. Duba yabba kwatanci tsakanin mai tsafta da kazami. |
10 | Kidaya | Ya karshe, yara za su iya: i. Fadin alkaluman kid’aya (1-10) ii. Tantance alkaluman kidaya iii. Rubuta alkaliman kaidaya 1-10 |
11 | BITA | |
12 | ARRABAWA |
CLASS | Primary/Basic 1 | |
SUBJECT | Hausa | |
TERM | Second Term | |
WEEK | TOPIC | Learning Objectives |
1 | Bita/larrabawa | Ya karshe, yara za su iya: i. Katanta da gani dukkan tambayoyin |
2 | Fara koyon karatlli llarrvfan Bakakcjwntllar Bakake C,oyo | Ya karshe, yara za su iya: i. Fad’i ma’anar wannan batu ii. Karantadkkan haruffan iii. Yi bambanta bakakc da harufan |
3 | Harufan Cigaba. Bakake/WasuIar, Bakakc Goyo | A karshe, yara za su iya: i. Karanta dukkan bakakc/wasula ii. Karanta bakakc goyo: B, D, Fy,Gw, Gy, Kw, K, Ky, Ts, Y. iii. Yi gane ainihin baKaKe goyo |
4 | Bukukuwa Gargayiya | A karshe, yara za su iya: i. fadi ma’anar wanna batu ii. Kawo iren-iren buküwan gargajiya iii. Bayar da bayanin ireniren bukukuwan gargajiya. |
5 | Iren-lren Abinci | Ya karshe yara za su iya: i.Yi bananar ma’anar wanna batu ii. Kawo iren-iren abinci iii. Yi Iafazin ga dukkan su iv. Yi gane ainihin iren-iren abinci |
6 | Wakar yara Ina za mu jee | Ya karshe, yara za su iya: i.Yi fadi ma’anar wannan batu ii. Kawo iren-iren wakoki iii. Yi rere wakar. Ina za mu je |
7 | MAHON HUTU | |
8 | Kidaya 11-12 | Ya karshe, yara za su iya: i. Yi bayyanar ma’anar wannan batu ii. Siffanta yaya ne ake rubuta kidaya iii. Rubuta kidaya da sha da Ashirin |
9 | Kalmomi Aiki | Ya karshe yara za su iya: i. Yi Fadi maa’anar wannan batu ii. Aikata aikin kalma iii. Gane ainihi aikin kalma |
10 | Tadi | Ya karshe yara za su iya: i. Fadi maa’anar wannan batu ii, yi magana ciki gajerum jumloli |
11 | Bita | |
12 | Larrabawa |
CLASS | Primary/Basic 1 | |
SUBJECT | Hausa | |
TERM | Third Term | |
WEEK | TOPIC | Learning Objectives |
1 | Bita/Jarrabawa | Ya karshe, yara za su iya: i. Yi karanta (jawabawa) tambayoyin Su ii. Rubuta da kuma yi amsa |
2 | Rubutun Harrufan. Babban da karamin ta | A karshe,yara za su iya: i. Yi fadi ma’anar wannan batu; ii. Karanta harrufan iii. Rubuta harrufa-Babban da kanmi |
3 | Cigaba da rubutun Harrufan Bakake/wasula | A karshe,yara za su iya: i. Yi bayyanar ma’anar aiki dake a kasa ii. Kawo bambanta tsakanin bakake da wasula iii. Rubuta bakake da wasula daidai |
4 | Tatsuni a | A karshe,yara za su iya: i. Yi bayyanar ma’anar tatsuniya ii. Yi fad’in tatsuniyoyi, kamar gizo da koki -Fito darasin da cikin tatsuniyi |
5 | Wakofin baka | A karshe,yara za su iya: i. Yi fadi ma’anar wanna aiki ii. Kawo iren•iren wakokin baka kamar, wakar aure, wakoki ilimi.dss iii. Yi rera su |
6 | Ranakun mako | A karshe,yara za su iya: i. Fadi maanar ranakun mako ii. Kawo jerin ranakon mako kamar: Lahadi, Litini, Talata..dss iii. Yi lissafa ranakun mako |
7 | MAKONHUTU | |
8 | Gaisuwa | A karshe,yara za su iya: i. Yi bayyanar ma’anar wanna batu ii. Kawo iren-ircn gaisuwa da gaisuwa lokacin da akc yi ta iii. Nuna yadda ake yi gaisuwa |
9 | Ladabi da biyayya | A karshe,yara za su iya: i. Yi bayanar ma’anarladabi da biyayya; ii. Kwatanta halaye na gari; iii. Yi gane ainillin ladabi/biyaya. |
10 | Kirga 21-25 | A karshe,yara za su iya: i. Fad’i ma’anar wannan aiki ii. Karanta kirga daidai (21-50) iii. Rubuta daga ashirin da daya- Hammsin |
11-12 | BITA-BITA CIGABA | |
13-14 | JARRABAWA |
Recommended Textbooks for Pupils & Educators
Know what’s expected of you as an educator
Download the Lagos State Unified Scheme of Work for Primary 1 Hausa