Primary 4 Hausa Language Scheme of Work

Download the Unified Basic 4 Scheme of Work for Hausa Language to serve as a guide for educators and primary school teachers

Home » Primary 4 Scheme of Work » Primary 4 Hausa Language Scheme of Work

About National Scheme of Work for Hausa Language Primary 4

The Hausa subject aims to make the pupils fluent in their mother tongue. By learning their mother tongue in a formal setting, the pupils will be more fluent in expressing themselves in reading and writing. 

This class covers various topics such as short songs, oral composition, writing and history of Hausa land. The pupils would also be taught how to identify numbers from 51-100, read comprehension, form simple sentences, naming colors, and construct simple sentences. All of this should be taught in Hausa language, as this will allow what is being taught to be easily processed by the pupils. 

Download Primary 4 Hausa Language Scheme of Work

Know what’s expected of you as an educator

Download the Lagos State Unified Scheme of Work for Primary 4 Hausa Language

Primary 4 First Term Scheme of Work for Hausa Language

LAGOS STATE GOVERNMENT MINISTRY OF EDUCATION UNIFIED SCHEMES
OF WORK FOR PRIMARY SCHOOLS
Hausa Scheme of Work for Primary/Basic 4
 CLASSPrimary/Basic 4
 SUBJECTHausa
 TERMFirst Term
WEEKTOPICSLearning Objectives
1Kidaya/Bita1) Fadar alkaluman kidaya daga 51-100.
2) karanta kidaya
3) Tantance alkaluman
2Gajerun wakoki1) karanta waka
2) Rera waka (malam ko kaset )
3) Ba da ma”anar muhimman kalmomi
3Insha”in baka1) manar insha”in bakar
2)Kawo bayanai ko labarai wadanda ke da
tambayoyi a karshe
4Fara Koyon Katidoyim rubutu1) Tantance Manya da kananan haruffa
2) Bakaken Hausa (manyan da kanana bakake
3) Wasulan Hausa (manya da Kananan wasula
5Wuraren da ake amfani da
manya bakake
Muhimman wuraren da ake fara rubutawa da
manya bakak su re kamar haka:
– Farko Magana
-Surnan littati
-Bayan alamar tamba a
6Abinci Hausawa1) Bayanin ire iren abincin Hausawa
2) Bayanin muhimacin abincin mai gina jiki
7HUTU DA JARRABAWA DA NA RAWB AJALI NA UKU
 Cigaba da abincin Hausawa1) Rabe-Raben abincin hausawa
2) Gina jimloli da abincin
3) Abincin da ake sha
9Aikatawa1)ma’anar aikatawa
2) misalign aikatawa (20, tafi ci, sha…)
3)gina jimlohin da aikatawa
10Labarin kasar hausawa
(bayajida )
(1) labarin bayaida
(2)hausa bakwai
(3) hausa banza bakwai
11Bita
12Jarrabawa

Primary 4 Second Term Scheme of Work for Hausa Language

   
 CLASSPrimary/Basic 4
 SUBJECTHausa
 TERMSecond Term
WEEKTOPICSLearning Objectives
1Bita akan
Duka ayyuka
Ajala na daya
1) sunna yi amsa da jarrabawa
2) yara rubuta amsa acikin litafi ku
2Garbat ar da
auna fahimt a
1) Karranta labirin a bayyan
2) bayinnin mutiman kalmoni
Karanta tamborin labarin musali -Cuter kaja,
-Muhimmanci ilmi mata
3Garjeer un
Was a nin kwaik wayo
1) karante wasu wasu wassanin litafi
2) bad a masalin was an
-me ake da gini
-wasan na ja je
– asha ruwa-ruwa
-mai kiriniya
-in shiga daki
-auren gida sharu yak are
-sai, sai, sai, sai
4Fara ka ido in rubutu1) tantace mayan da kannanin harufa
2) bayannan muhallan mayya da kananan
harrufanni
5-kacici
-kacici
1) baba na daka kemu na waje
2) yarinya gidan mu kullum wanka
3) na fashe daya, na ga biyu
4) na yi haka ban ga shi ba
6Karrant a daga littafin yaraKarrant a daga littafin
-fita da sabon kalmoni
-gina jimloli da sabuwan kalmoni
7Launi1) fadi sinay n l aunnuka
-ja, fari, rawaya, shudi kasa, baki
8Gina gumpu n jimlolirubuta gumtu jimloli
-ina da jaka
– ga dogon yaro
-ba ni ruwa
-na je kano iya
-ina son kudi da sauransu
9Bita akan
Kidaya(51-1000
1) Fadar alkaluman kidaya daga 51-100.
2) Tantance alkaluman daga 51-100.
10BITA
11-12JARRABAWA

Primary 4 Third Term Scheme of Work for Hausa Language

   
 CLASSPrimary/Basic 4
 SUBJECTHausa
 TERMThird Term
 TOPICSLearning Objectives
1Bita a kan duka ayyuka ajaila
biyu
-Tantance alfaluma kidaya daga 70-100
-kawo bayanai ko labarai wadanda ked a
tambayayi a karshe
2Karin magna da
Managanun Azanci
1)Bayyana Kam Magana da maganganun azanci
2) Jerin Karin magna da mananganum azanci
3) Misalin anfari da Karin Magana da
maganganum azanci
3Tufafin Hausawa(1)Tufafin maza: riga, wando,
Yar Shara jamfa, gare, alkyyabba kafta
(2) Tufafin mata: Zani
Kallabi gyale, dan tofi, siket
4Sanao’in
Hausawa.
Bayanin Sanao’in Hausawa misali noma sda
Kira, da Kwo gina, saka, da saransu
-Dogaro da kai
-samer dsa abinci
-Tsare mutuncI
5Aure1 )Bayanin aure
2) Bayanin matakan Yin aure a takaice Misali:
– Nema
-Bayaruwa
-Daurin aure
-Biki
6Ci gaba da aureA) Ire-iren aure
Misali: Auren Sadaka
Auren Tilaz
Aure banza
Aure Soyayya
B Muhimmanci aure
7HUTU DA JARRABAWAR DA NA RAWB AJALI NA UKU
8Suna-Ma’anar Suna
-Ire-iren Suna
Misalji- Sunayen mutun-Ali,
Jumai, – Sunayen dabbobi-Karr-All,
Jumai, -Sunayen Abubuwa-Rula, dasta, Fensir
-Sunayen wuri-Kano, Dairo, Kaduna
9Rama kun MakoRamakun mako
-Lahadi
-Litini
-Talata
-Laraba
-Alhanis
-Jumaa
-Asaba
10Bita
11-12Jarrabawa

Professional Certification

CIBN Syllabus

CITN Syllabus

APCON Syllabus

Company

Career

Media Kit

SyllabusNG

© 2024 Created with Page 5 Digital
Download Syllabus